CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Yam balls
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Yam balls ainihin hoton girkin

Yam balls

Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
Kaduna

Yam balls

Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
Kaduna
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Doya
  • Niqeqen nama
  • Tarrugu
  • Albasa
  • Maggi
  • Curry
  • Kwai
  • Taffarnuwa
  • Garin biredi
  • Mai
  • Citta
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu doyanki ki fere sai ki dafa da gishiri kadan

  2. 2

    Said ki samu niqeqen naman ki ki samu tukunya kadan ki yanka albasa qanana sai kisa cita kadan kisa ruwa shima kadan ki juya har sai kinga naman ki ya dahu sai ki kawo mai kadan ki sa sai ki jajjaga tarrugu da taffarnuwa da albasa kisa a ciki ki soya kisa maggi da curry

  3. 3

    Sai ki kawo doyan da kke dafa ki daka a turmi amma kar ta daku sosai

  4. 4

    Ki kawo kwano mai fadi kisa doyan ki da hadin nama ki juya sosai kiji in maggi yayi in beyi ba ki kara sai ki samu hadin kina curawa da hannunki

    Yam ballsmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai ki samu kwano kisa garin biredi a ciki sai ki kawo hadin kina sawa ko ina ya samu sai ki samu wani kwanon ki fasa kwai ki kada sai kisa hadin a cikin kwai sai ki Ciro ki maida a cikin garin biredi ki maimaita haka har hadin ya qare

  6. 6

    Sai ki samu kwaskon suyan ki kisa mai inyayi zafi Sai kisa ki soya shikenan

    Yam ballsmatakin girki6 hoto
    Yam ballsmatakin girki6 hoto
    Yam ballsmatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar April 22, 2020 06:39
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Yam Ball

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sautéed beef with caramilized onion
  2. Kunun zaqin gero
  3. Miyar kuka mai naman kaza
  4. Cinnamon Rolls
  5. Homemade coconut bread
  1. Apple juice
  2. Dalgano Coffee nd Milosprngle☕
  3. Miyar kuka mai naman kaza
  4. Kunun zaqin gero
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12221786
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close