Chicken pie
Chicken pie akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki fara tafasa kazar ki da Albasa da kayan kamshi da kori da Maggi da gishiri kadan idan yayi sai ki juye ruwan tafashen a mazubi
- 2
Sai ki dauko fulawan Ki sai zuba yeast da baking powder sai kisa butter ki cakuda dagan na sai fasa kwai ki zuba sai ki dauko ruwan tafashen ki sai ki kwaba fulawan da shi
- 3
Sai ki ajiye ki bari ya tashi
- 4
Sai ki tafasa dankalin ki da gishiri kadan idan ya kusa dahuwa sai kisa karas su Kara tare
- 5
Daganan sai kisa Mai fry fan kadan ki zuba wannan tsokar kazar da dankali da karas da albasa da lawashi
- 6
Sai ki duba idan fulawan Ki yatashi sai ki murza kina zuba wannan kayan hadin kina rufewa idan kingama sai ki soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12238178













sharhai