Electric lemonade

Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Electric lemonade
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga duka kayan da muke buqata,zsmu iya qarawa da sugar syrup ammn ni banson zaqin bansa ba
- 2
Dafarko zamu zuba duka qanqararmu acikin kofi
- 3
Saimu zuba lemon lemon tsaminmu
- 4
Sai muzuba soda drink enmu
- 5
Sai mu dakko food colour enmu mu zuba kadan,saiki juya kadan da dan toothpick,zki iya amfani data ruwa ma👌🙌
- 6
Bayan mungama😍
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12254329






sharhai