Cocktail
Yana da dandano me matukar dadi,ga amfani a jiki
Umarnin dafa abinci
- 1
Wa’ennan sune abubuwan da ake bukata
- 2
Zaki samu na’a na’a,lemon tsami da siga ki zuba a robar da zaki hada lemon ki,se matse lemon zaqin ki a ciki,ki kawo foster clarks shima ki zuba a ciki,se ki zuba ruwa.
- 3
Se ki kawo mirinda ki zuba a ciki se kisa chokali ki juya ki rufe kaman na minti biyar se kisa rariya ki tace a kofi.
- 4
Zaki iya sha a haka sannan zaki iya mai dashi cikin fridge domin ya sake yin sanyi se kisha.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12370838













sharhai