Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki tankade flour dinki saiki sa a roba kisa butter ki murxa sosai saiki sa sugar da Gishiri ki motsa kisa yiest ki fashe kwai kisa flavour saiki samu ruwan dumi kisa ki kwaba kada kwabin yayi ruwa ki buga sosai saiki rife harya tashi
- 2
- 3
Bayan awa 1 ya tashi saiki murza shi sannan kisa rolling ko mucciya inkinada donut cutter saiki sa inbabu saikisamo kohi kiyi dashi
- 4
Saiki barshi ya kara tashi dagan sai suya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12669036








sharhai