Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu roba ki tankade flour dinki saiki sa sugar da Gishiri Sai ki dauko butter ki motsa sosai sa bakingpowder saiki sa madara da kwai kisa flavor. Sai ki motsa sosai saiki sa ruwa kadan ki murxa wa saiya hade ki buga sosai sannan ki rufe sai ki dauko injimin taliya kina yi dashi saiki sa almakashi kina yankawa daidai tsawonda kike so
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12886189





sharhai