Spiced Crackers
Domin kwalama😋😋😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko, Ki Sami roba me tsafta ki tankade fulawa. Sai ki zuba duka kayan hadin Banda ruwa ki juya su hade guri 1
- 2
Sannan ki zuba ruwa ki kwaba kada yayi tauri kar ayayi ruwa Kuma
- 3
Taurin dai kamar na meat pie din gashi Sia ki barshi ya huta na mintuna 5.
- 4
Sai ki murza yayi falen falen ki yayyanka a tsaye da wuka
- 5
Sai ki saka cutter ki sake yayyankawa sannan ki soya a Mai me zafi.
- 6
An gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12887660







sharhai