Vegetable sauce
Inason wannan sauce din sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaa fara saka mai a pan sai asa kazar asa black paper maggi ginger garlic ajuya zuwa minti biyar sai asauke ajiye agefe
- 2
Sai a dora wani pan din a wuta asa mai kadan ginger nd garlic paste ajuya idan tafara soyuwa sai asa Albasa acigaba da juyawa sai asa carrot shima ajuya kamar minti uku
- 3
Bayannan sai a zuba attaruhu da green beans da chicken seasoning
- 4
Sannan sai a zuba naman asa dark soy sauce ajuya sai akawo vaggies din azuba ajuya
- 5
Asa mix spices da coriander da white paper ajuya
- 6
Sannan sai adama corn flour kadan azuba ajuya a rufe a barshi minti uku yayi sai a sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12986072






















sharhai