Dafa duka din shinkafa food polio

habiba aliyu @cook_16757382
Dafa duka din shinkafa food polio
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki jajjaga kayan miyarki ki yanka albasa da kabeji saiki Dora tukunya kisa mai da albasa sannan kisa jajjagen kayan miyarki inya soyu saikisa ruwa da Maggi da gishiri da thyme da curry saiki rife insun tafaso saiki wanke shinkafa kisa in shinkafar tayi kusa dafuwa sauran ruwa Kazan saikisa kabeji ki rife in ruwan sun tsotse saiki sauke shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12987139



sharhai