Faten wake
yanada dadi ga kara lfy
Umarnin dafa abinci
- 1
Da sarko zaki gyara waKen ki wanke ki zuba a tukunya kisa ruwa da kanwa ki barshi ya taffasa sai ki sauke ki wanke ki ajiye a gefe sai ki daura tukunya a wuta kisa mai sai ki yanka albasa ki soya ki jajjaga attaruku ki zuba ki soyasu sama sama sai ki ruwa da maggi da gishiri da curry da waken ki rufe ya fara nuna sai ki zuba alaiyaho da kika yanka kika wanke bayan minti kadan sau ki sauke shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13072389







sharhai