CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Hadin shinkafa mai kayan lambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Hadin shinkafa mai kayan lambu ainihin hoton girkin

Hadin shinkafa mai kayan lambu

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Sha shida ga watan maris din wannan shekara da muke ciki nayi tafiya izuwa jihar kaduna(zaria)ranar ya kasance na kai azumi ina kwadayin cin shinkafa da taji hadi sosai,dama mun je ne don kai mahaifiyata ziyartar likita,mun je asibitin a hanya sai na tsaya na siyi kayan lambun da nk so(na taho da wasu daga kano)amma na rasa koren tattasai😏(yan zaria🙄).......na dawo gda dai na shirya shinkafata naci,naji dadinta sosai hk sauran yan gdan.To tunda na baro zaria shinkafa ta min qabe qabe a zuciya kawai so nk in qara cin irinta,ai ko banyi qasa a gwiwa ba na harhada kan kayan lambuna na qara maimaitawa,sai dai wannan akwai yan qare qare a cikinta da kuma ragin abinda ba a rasa ba itama naji dadinta sosai(dama in dai shinkafa ce ko a yaya tazo zamu ci cikin nishadi😁😂)wancan na farko bani da hotonshi daki daki shi yasa ban saka ba,amma ga bashi nn na biya😊a cigaba da girki cikin nishadi da walwala🤗👩‍🍳✌

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

hr 1 da min 30m
4 yawan abinchi
  • Kofi uku na shinkafa(wadda ta dauko dahuwa bata qarasa ba)
  • 100 gbutter
  • Nau'in naman da ake so
  • Kofi daya na karas(yankakke)
  • Kofi daya na koren wake(yankakke)
  • Rabin kofi na yankakken koren tattasai
  • 3/4kofi na cauliflower
  • Albasa yankakkiya(yadda ake son yawanta)
  • Cikin hannu na yankakken parsley
  • Sinadarin dandano
  • Kayan qamshi,tafarnuwa,curry da garin yaji
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

hr 1 da min 30m
  1. 1

    Da farko za a narka butter a cikin tukunya,sai a zuba tafarnuwa a dan soya kadan sai a zuba yankakken naman da ake amfani dashi,sai a zuba albasa albasa a juya,a soya na minti biyu

    Hadin shinkafa mai kayan lambumatakin girki1 hoto

  2. 2

    A kawo dan gyadar qamshi da thyme a zuba a qara juyawa sai a zuba karas a qara soyawa sama sama,sinadarin dandano ya biyo baya

    Hadin shinkafa mai kayan lambumatakin girki2 hoto

  3. 3

    Sai a zuba koren wake da cauliflower a juya na minti daya,kayan qamshi ya biyo baya(hadi na musamman😉)

    Hadin shinkafa mai kayan lambumatakin girki3 hoto

  4. 4

    A zuba curry da garin yaji a qara soyawa na lkc kadan,sai a kawo ruwa dan daidai yadda zai qarasa dafa shinkafar a zuba

    Hadin shinkafa mai kayan lambumatakin girki4 hoto

  5. 5

    Sai a zuba shinkafar a cakude a sai a zuba ganyen parsley din a sama a rufe da kyau a barshi ya dan fara tirara,sai a zuba yankakkiyar albasa daga sama a qara rufewa ta qarasa

    Hadin shinkafa mai kayan lambumatakin girki5 hoto

  6. 6

    In tayi shinkafar sai a zuba koren tattasai a cakude....aci dadi lafiya,naci wnn shinkafar da girgijen madara mai dadi da sanyi,a gwada yan uwa aji dadi😚❤(hoton qarshe na shinkafar da aka kwaikwaya ne)

    Hadin shinkafa mai kayan lambumatakin girki6 hoto
    Hadin shinkafa mai kayan lambumatakin girki6 hoto
    Hadin shinkafa mai kayan lambumatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
rannar July 03, 2020 22:24
Kano

sharhai (4)

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
July 07, 2020 15:47
Kayan dadi
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Mai Kayan Lambu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Indomie pizza
  2. Fried potato salad
  3. Sugar Coated donuts
  4. Funkaso
  5. Faten wake
  1. Indomie pizza
  2. Sugar Coated donuts
  3. Kwadon zogala da daddawa
  4. Banana smoothie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13074770
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close