Umarnin dafa abinci
- 1
Kifasa kwanki daidai yawan da kikeso a kwano kisa jajjagaggen tarugu kiyanka albasa kanana da lawashin kijuba, kixubasu kayan kamshi da sinadarin dandano kikadashi sosai
- 2
Kisa mai kadan a pan kixuba hadin kwan Amma ba dukaba kamar daya bisan uku idan yafara yi sekidinga nannadeshi seki sake xuba mai dawani kwan kina ci gaba da nannadewa kamar haka
- 3
Haka zaki cigaba dayi har ruwan kwan yakare zebaki haka seki yayyankashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13086767








sharhai