Indomie😋😋😋
Soyyayya ta da noodles daban ne!!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13093536

Soyyayya ta da noodles daban ne!!
Soyyayya ta da noodles daban ne!!
Soyyayya ta da noodles daban ne!!
Soyyayya ta da noodles daban ne!!
Ki daura ruwanki dan kadan akan wuta idan ya tafasa kisa mai, ki bude indomie ki zuba.. ki rufe ya turara kaman na minti 2,sai ki zuba yankaken Albasa da dakaken attarhu da dandanon sa ki rufe ya sake nuna kaman na minti 3 sai ki sauke...
An kwafa!
More Recipes

sharhai