Shawarma
Abincin yen gayu,amm kowa ma nacinsa....akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki dauko shawarma bread dinki ki budeshi,kirabashi, zaki gansu biyu ne a hade,sai kiraba, sai ki yanka cabbage naki small sizes, sai ki dauko pepper dinki ki jajjaga kidan soya kadan da maggi, sai ki ajiye a gefe, sai ki kawo naman kazarki ki gyarata ki saka su maggi da kayan kanshi sai ki marinating nata xuwa 2hrs, sai ki zuba mai kadan a frying pan,ki juye naman, kina juyawa, yana soyuwa kuma yana dan dafuwa,at the same tym,inyayi sai ki sauke, zakiga yadan fara brown, yayi kenan
- 2
Sai ki shimfida shawarma bread dinki, kishafa mayonnaise da ketchup, sai ki xuba soayeyn pepper dinki kadan idan kinason yayi borkono,sai ki xuba yenda kikeso,sai ki kawo cabbage ki xuba a saman hadin nan, saiki kawo naman kaza ki daura akan cabbage din, kawai sai ki folding dinsa, kamar yenda nayinn, shikenan
- 3
Inkinaso sai ki dima ma, inkuma zaki ci haka shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai