Gasashshen biredi mai kwai
Ki gwada Zaki bani labari
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13189794

Ki gwada Zaki bani labari
Ki gwada Zaki bani labari
Ki gwada Zaki bani labari
Ki gwada Zaki bani labari
Zaki kada kwai sai ki yanka albasa,ki jajjaga tafarnuwa ki saka a cikin ruwan kwai sai kisa dandano
Sai kina shafa hadin kwan akan biredi kadan kadan
Sai ki diga mai akan kwanon suya kadan bada yawa.sai ki gasa shi idan yayi sai ki juya dayan gefen Shima.aci dadi lafia
An kwafa!
More Recipes

sharhai