Kusai
#cookstap kusai anayinshi dumin Karin kumallu
Umarnin dafa abinci
- 1
Zankai wake inji abarza inzuba ruwa inwanke incire dusar Insa attaruhu, albasa inkai amarkada inbada abunda Zaa zuba min ruwa.
- 2
Zansa ajino,salt kadan insa ludayi inbuga shi sosai yabugu Indura Mai idan yayi zafi inasami ludayi Mai fadi indinga debuwa ina zakawa acikin mai idan gefe yayi injuya gefen idan yasuyu inkwashe acida yaji Ko Koko.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13227047



sharhai