Dan wake
Danwake girki ne mai dadi kima ga sauqi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki dauko garinki ki tankade sai ki jiqa kanwarki saki tankada kukarki ki diba cokalin cin abinci guda ukku ki xuba a garinki ki jujjuyashi saiki tace kanwarki ki kwba garin da kauri ko da ruwaruwa ynda kike so
- 2
Sai dauko tukunya ki wanke ki xuba ruwa ki daura ya tafasa
- 3
Idan ya tafasa saiki ringa tsunbula kwabinki cikin ruwa in kin gama idan ya tafasa saiki kwashe a ruwa mai sanyi cikin want robar
- 4
Sai ki dauko filet ki tsamo Dan waken ki xuba saiki murmusa maginki ki sanya manki ki dauko dafaffen kwanki ki yayyanka ynda kike so sai asa yaji aci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13240240




sharhai