Masa
Inason Masa sosai musanman incishi da yajin kuli
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki wanke shinkafanki ki jika idan ya jiku seki wanke ki Kai a markada Miki idan ankawo Miki Kisa yeast ki gauraya sosai kirufe kibarshi ya tashi idan ya tashi seki xuba gishiri,baking powder
- 2
Kisa gishiri ki kara ruwa kopi daya ki gauraya sosai
- 3
Karyayi ruwa Kuma karyayi kauri sosai seki daura pan dinki karami akan wuta Kisa Mai
- 4
Seki Debi kullun Kisa aciki kirage wutan idan yayi xakiga yayi buli buli a tsakiyan seki juya dayan gefen ma ya gasu
- 5
Sos din Kuma Zaki dara pan akan wuta Kisa Mai idan yayi xafi Kisa albasa jajjagen attarugu da tattase kidan soya seki saka kpomonki Kisa Maggi da gishiri kibarshi ya turara
- 6
Xaki iyacin masanki Koda Miya Koda yajin kuli sannan idan kinaso Zaki iya gasawa a tandar yin masa
- 7
Aci dadi lpia
- 8
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

























sharhai