Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13343680

Da farko zaa saka ruwa yayi zafi
Saiki zuba tsakin aciki tareda kayan miya da manja da gyada
Daganan saiki zuba kayan dandanon ki su dahu
Saiki saka alayyaho shikenan kingama fatenki aci dadi lafiya
An kwafa!
More Recipes

sharhai