Chicken fingers

Sumieaskar @cook_14164703
Sarrafa abinci zuwa nau'i daban daban shi abin alfsharin mu
Chicken fingers
Sarrafa abinci zuwa nau'i daban daban shi abin alfsharin mu
Umarnin dafa abinci
- 1
Abubuwa bukata
- 2
Zaki samu tsokar kaza ki yanka a tsaye sai ki damu bowl ki zuba fulawa, spices,curry,yaji da Maggi
- 3
Sae ki gauraya su yadda zasu hade,ki Kara samun wani bowl ki fasa kwai.bayan ki hada komi sai ki dauko tsokar kaza daya ki juya ta cikin hadin fulawa
- 4
Sae ki cire daga cikin hadin fulawa ki sa cikin kwai sae ki Kara sawa cikin garin biredi daga karshe ki soyashi
- 5
In baki da garin biredi Zaki iya amfani da cornflakes ko golden morn
- 6
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13527374

















sharhai