Masar bauchi (wainar shinkafa)
Yayu's Luscious @cook_18086578
Masar bauchi daban take ga laushi abin ba'a magana
Masar bauchi (wainar shinkafa)
Masar bauchi daban take ga laushi abin ba'a magana
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shinka da Rana ki jiqa ta ta ki dafa Rabin kopi ki hada a markada da yamma
- 2
Sai candare kisa zuba yeast dinki ki juya ki rufe dafe zakiga ta tashi sosai Sai ki zuba baking powder ki juya kisa shiri suga kijuya
- 3
Sai Dora Mai a wuta yayi zafi idan ya dau zafi saki zuba qullin Sai ki juya bayan Shi kenan
- 4
Sai ki zuba a kwano Mai kyau
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13543887













sharhai (3)