CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Coconut & dates milkshake ll
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Coconut & dates milkshake ll ainihin hoton girkin

Coconut & dates milkshake ll

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Ina matuqar son wnn abunshan shiyasa make yawan yinshi

Ina matuqar son wnn abunshan shiyasa make yawan yinshi

Kara karantawa

Coconut & dates milkshake ll

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Ina matuqar son wnn abunshan shiyasa make yawan yinshi

Ina matuqar son wnn abunshan shiyasa make yawan yinshi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hour
7 yawan abinchi
  • Kwakwa 3 manya
  • 1 cupDabino
  • Madara peak babban sachet
  • Sugar to ur taste
  • Ruwan cikin kwakwan
  • Vanilla flavour
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Da farko ki goga kwakwanki kmr haka ki jiqa dabinonkli da kika bare kika cire ya'yan kika wanke saiki jiqa har yayi taushi I jiqa mine overnight

    Coconut & dates milkshake llmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Saiki dauko clean blender kina markada kina tacewa har sai Kinga kwakwan Babu madaranta ajiki saiki zuba Madara da flavour da ruwan cikin kwakwan ki maida a blender'n ki kunna for 2min. Saiki qara tacewa

    Coconut & dates milkshake llmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Acikin madaran sachet Babba kadan na rage Amma ya danganta da yadda kike son kaurin

  4. 4

    Note: abi blender a hankali

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar September 06, 2020 13:35
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Coconut & Dates Milkshake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Egusi Ijebu
  2. Nigerian buns
  3. Miyar ayayo
  4. Milky custard
  5. Tuwan masara da miyar kuka
  1. Milky custard
  2. Tsiran nikakken nama(minced meat)
  3. Tuwan masara da miyar kuka
  4. Egusi Ijebu
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13582376
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close