Nigerian buns
Yayu's Luscious @cook_18086578
Yana da Dadi sosai Kuma cikin lokaci kadan zakiyi Shi ga laushi ga qosar wa
Nigerian buns
Yana da Dadi sosai Kuma cikin lokaci kadan zakiyi Shi ga laushi ga qosar wa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada dried ingredient dinki ki ki jujjuya Sai kiyi Rami a tsakiya ki fasa kwai ki zuba narkakkiyar butter.
- 2
Sai ki juya sosai sannan ki juye ruwan madarar kisa flavor.
- 3
Sai ki Dora Mai awuta yayi zafi kadan Sai kami qaramin ludayi ki shafa Mai ki dinga cira kina soyawa ida ya soyu ki juya.
- 4
Shikenan nan aci dadi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13584712












sharhai (2)