Hikima/Tayota

@Chops by hauwa @cook_26219923
Hikima Yana daya daga cikin paste masu dadin cin, it's so crispy
Hikima/Tayota
Hikima Yana daya daga cikin paste masu dadin cin, it's so crispy
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki kwaba flour,sugar,ruwa da dan gishiri (salt) kadan,kwabin kamar na pancake....Amma yadan fishi kauri kadan.
- 2
Daga Nan sai ki sanya mangyada a wuta yayi tara da kafen hikimman,sai ki cire a Mai (oil).
- 3
Ki tsoma cikin kullun,ki tsoma mai ki zazzage.......Zakiga tayi ja,idan ta soyu
- 4
Hakan za'ayi tayi har agama 🤗🤗🤗so enjoy ♥️😍
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13617850



sharhai (2)