Farfesun kifi(cat fish)
Farfesun kifi akwai dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki gyara kifin ki ki wanke shi da vinegar.Sai ki tsane shi.
- 2
Seki jajjaga attaruhu da albasa tare da tafarnuwa ki hada da kayan qamshinki.
- 3
Ki dora ruwanki dai dai misali seki xuba yankakkiyar albasarki tare da jajjagen attaruhu da albasa tare da kayan qamshi da Mai,Maggi tare da curry seki xuba kifinki.
- 4
Daga nan seki barshi ya tafasa ya dahu xakiji qamshi yana tashi.Shikenan daga nan pepper soup dinki ya kammala.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13865778




sharhai (2)