Yam balls &dinger drink

Baby hadejia @cook_17645406
Yam balls &dinger drink
Umarnin dafa abinci
- 1
Nafere doya nawanketa sosai nasa mata gishiri d sugar nadorata akan wuta, bayan yadahu nasauke na tsane sai nadakata a turmi
- 2
Bayan nan dama nariga d nayanka albasata na jajjaga attatuhu sai najuye akai nasa Maggie tareda curry najuya sosai sai na mulmulasu na ajiye agefe, Bayan nan sai nadora mai akan wuta yayi zafi Nafasa kwaina nasa masa gaggi nakada nafara soyawa
- 3
Bayan nan nadauko dinger nawanke nasa a blender nanika Bayan nan nasa rariya natace nasa sugar da baby mies na kwakwa nasa a fridge yayi sanyi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13901078



sharhai