Umarnin dafa abinci
- 1
Kitafa namanki da kayan dandano da kayan kamshi har ya dahu ki sauke
- 2
Ki nika kayan miyanki,kisa manja da albasa ya soyu kizuba kayan miyanki,
- 3
Inya soyu kizuba ruwa inya tafasa ki wanke shinkafarki kizuba,ki zuba kayan dandano da kayan kamshi da namanki ki rufe shikenan
- 4
In ya dahu ki zuba yankakken allayyahunki ya tirara shikkenan.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14082527




sharhai (4)