Coconut doughnut

Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) @cook_24704404
Coconut doughnut
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade flour sai ki zuba acikin kwano me kyau sai ki zuba coconut da yeast da sugar da baking powder da gishiri kadan aciki sai ki juya sai ki dakko madara ki damata da ruwa ki zuba aciki ki dakko kwai guda daya ki fasa sai ki kada sai ki rabashi gida biyu sai ki zuba rabin aciki sai ki kwaba sai ki dakko butter ki zuba aciki sai ki bugashi sosai kamar na tsawon minti 7 sai ki murza ki dakko doughnut cutter ki ciccire sai ki sashi acikin faranti sai ki rufe shi yayi kamar minti 30.
- 2
Zaki zuba mai acikin kasko sai ki daura akan wuta idan yayi zafi sai ki dakko doughnut dinki ki soya aciki shikkenan kin gama.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14534425





sharhai