Soyayyan kifi

Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Ina matuqar son kifi fiye da nama saboda yana dauke da sinadaran qara lafia sosai.
Soyayyan kifi
Ina matuqar son kifi fiye da nama saboda yana dauke da sinadaran qara lafia sosai.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki cire dattin cikin kifin kiwanke tas ki tsane a basket
- 2
Se ki xuba mangyada a tukunya a daura a wuta,a yanka albasa axuba a man
- 3
Se a xuba gishiri a kifin bame yawaba daidai se a jujjuya sosai,idan man yayi zafi a xuba kifin.
- 4
Idan gefe daya yayi a juya dayan gefan,idan yasoyu a kwashe..aci da garin yaji....aci Dadi lafia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14542113



sharhai