Dan malele
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,a wanke tsaki a regeshi,a cire tsakuwa, a daura ruwa a wuta, a barshi ya tausa, sai a juye tsakin a ciki, a sa gushiri a rikayi ana juyawa.
- 2
Har sai ya fara kauri sai a rage wuta a barshi yayi ta tausa, amma kar yayi kauri anfisonshi da ruwa- ruwa, saia soya manja.
- 3
Idan ya dahu sai a sauke a zuba a try a barshi yasha iska sai a barbada yaji da manja asa tumatir idan anaso
- 4
Enjoy yyyyyy dadi kenan da ruwan sanyi a gefe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14717219






sharhai