Gurasa

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Yunwa ce ta dameni na dauko gurasata a cikin fridge na hada ta ,ta sauri ce domin ba kayan hadi sosai, amma gsky tayi dadi idan kukaci sai kun lashe hannu.
Gurasa
Yunwa ce ta dameni na dauko gurasata a cikin fridge na hada ta ,ta sauri ce domin ba kayan hadi sosai, amma gsky tayi dadi idan kukaci sai kun lashe hannu.
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,a samu ruwan zafi a rika tsoma gurasar a ciki,ana sawa a kwalanda, sai a zuba ruwa a cikin tukunya kar ruwan yayi yawa,sai a sa kwalandar a sama a rufe da leda da murfi. Abarshi kamar 10 mnt zaia sauke.
- 2
A soya mai da albasa ya soyu kar albasar ta kone saboda zai rikayin wani iri ba dadi.
- 3
Sai a zuba maggi a cikin garin kuli, a jiya su hade,sai a dauko gurasar a na jerawa ana sa kuli sai a sa mai a sama......enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14762231

sharhai