Miyar Alayyahu

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Wannan miyar ta dabance domin baki na nayima wa , kuma sunason ganda sai na samu su ita sosai, kuma sunji dadinta sosai
Miyar Alayyahu
Wannan miyar ta dabance domin baki na nayima wa , kuma sunason ganda sai na samu su ita sosai, kuma sunji dadinta sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,as sa ganda a wuta asaka kusa ko chewing gum domin yayi taushi ko wani abun daban.
- 2
Sai markada kayan miya ko jajjage, a hada da yar citta da diyar miya, domin yayi kamshi mai dadi, sai a zuba garin daddawa.
- 3
Sai a dora manja a wuta a soya kayn miyan sama-sama,sai a zuba ruwa madaidaici kar a cika ruwa, sai a zuba ganda, asa maggi sai a rage wuta kasa a barshi kamar 5mnt idan ruwan ya kusa konewa duka,saboda ba,ason ruwa ya fito, sai a zuba alayyahu da albasa a barshi for 3mnt sai a sauke Enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14817576




sharhai