Jollof rice
Favourite dinane,bana gajia dashi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko a jajjaga kayan Miya da albasa se a Dora Mai a wuta asaka albasa kadan idan yafar light brown se a xuba jajjagen da tumatir din leda a azuba curry da thyme,da sinadarin dandano idan yasoyu axuba ruwan nama
- 2
Idan ya tafaso se a tseda ruwa,a wanke shinkafa a tsane shi,idan ya tafasa ruwan da aka tseda,se a xuba shinkafar a Dan jujjuya se a rufeshi
- 3
Idan yayi qamshi na tashi a duba idan yayi,a sauke...aci lafia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15087144





sharhai (3)