Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu komai ki wankeshi tas salad kisa veniger ko gishiri ki wankeshi
- 2
Zaki samu salad ki yankashi dan manya kikara wankeshi ki yanka sauran suma kanana ki goga karas
- 3
Zakisamu bowl kizuba salad din kisamu gefe kisa karas kidan salad a tsakiya kisa cocumber haka zakiyi harkigama ga yadda nayinan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15091946




sharhai (3)