Pinwheel samosa 😋😋

Wannan girki nakoya ne daga Seeyamas Kitchen tnx so much for the recipe...ga Dadi ga sauqin sarrafawa....
Pinwheel samosa 😋😋
Wannan girki nakoya ne daga Seeyamas Kitchen tnx so much for the recipe...ga Dadi ga sauqin sarrafawa....
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko a tankade flour a Abu me Fadi,se axuba yeast,salt,sugar,da butter se a jujjuya ya hade jiki,sannan axuba warm water a kwaba sosai se a rufe ya huta Kamar haka
- 2
Sannan a fere dankali a yanka yanda akeso se a tafasashi axuba sinadarin dandano,curry, thyme yayi laushi dankalin idan yayi a sauke,idan yahuce ayi mashing dinshi se asaka kayan Miya kadan ajujjuya shi,,ba dole seda nama ba Amma idan kinadashi seki saka shima Naman xa a tafasa yayi laushi asaka sinadarin dandano,curry,thyme da albasa se a hadeshi da dankalin
- 3
Se a dauko kwabin flour a murxashi a chopping bud ko wuri me Fadi sannan axuba hadin dankali da Naman aciki ko Ina yaji
- 4
Se ki nannadeshi kamar tabarma kiyayyanka shi kamar haka
- 5
Seki kwaba flour da ruwa seki dinga tsoma hadin aciki sannan kidaura Mai awuta,idan yayi xafi ana soyawa idan yayi a kwashe
- 6
Aci Dadi lafia😋😋🥰
Keywords
Similar Recipes
More Recipes














sharhai (3)