Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaki jajjaga kayan miyanki kiyanka albasa kisa a tukunya kizuba manja
- 2
Bayan sun soyu saiki zuba ruwa daidai yanda zai dafamiki taliyarki
- 3
Bayan Yan mintuna saiki kwashe shikenan taliya tanuna😋
- 4
Saikisa su Maggi, gishiri,curry kirufe idan yatafaso saiki zuba spaghetti ki garwaya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15502610








sharhai (2)