Danbun Naman Kaza

Iklimatu Umar Adamu @iklimatu1
Danbu akwai dadi, ci haka ko da bread. Ko asa yazama acikin meatpie.
Danbun Naman Kaza
Danbu akwai dadi, ci haka ko da bread. Ko asa yazama acikin meatpie.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kazarki, ki yan yankata kisa a tukunya tareda tafarnuwa, albasa, citta,, gyadar miya and maggi da gishi da kuma any spices inkinaso
- 2
Kisa a tukunya kidaura a wuta yadahu sosai, seki sauqe ki tsame, ki daka shi a turmi, ki kwashe.
- 3
Kisaamu pot dinki kisa mai inyai zafi kizuba dakakken namanki ciki kita juyawa harse yafara watsewa a mai alaman yasoyu, se a sa a matsami yadiqe sosai shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15563000



sharhai (4)