Masa
Masa abincin gargagiya ne and it so sweet
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara shinkafan ki ki wanke ta saiki deba 1/4 ki dafa saiki zba acikin shinkafan inya nuna ki bayara akai miki markade
- 2
Saiki zuba sauran kayan hadinki saiki barshi ya tashi saiki saka albasa bayan kin yankasu qananu saiki daura kaskon masan ki a wuta kina zuba mai kadan kina sawa in kasa ya gasu saiki juyainyanuna saiki sauke haka harki gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15656006






sharhai (2)