Shinkafa da wake III

Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Inason shinkafa da wake sosae kuma tanada farin jini gaskiya 😋😋💃💃
Shinkafa da wake III
Inason shinkafa da wake sosae kuma tanada farin jini gaskiya 😋😋💃💃
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki daura tukunya a wuta se ki gyara wakenki ki ajiye a gefe
- 2
Inya kusa tafasa se ki wanke waken kizuba kisa kanwa kadan seki rufe tukunyar
- 3
In waken ya dauko nuna sai ki wanke shinkafa kixuba kisa salt kadan ki juya su sai ki rufe
- 4
In sun dahu bbu ruwan kenan ya shanye sai ki sauke shikenn shinkafa da wake ta kammala
- 5
Sai ki yanka abinda kikeso kisa Mai da yaji da Maggi inkinaso kici kayanki
- 6
Aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15733288




sharhai