Crispy awara ko awara chips (Qara'i)
Kwadayi.com
#teambauchi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu dafaffiyar awararki ki yankata fale fale
- 2
Ki jika maggi da ruwa kadan kina tsomawa kina cireta kina bazata a tray ki barshi ya bushe
- 3
Ki Dora mangyada a wuta ki yanka albasa in yayi zafi sai ki zuba bushasshiyar awarar in ta soyu a kwashe zaa iyaci haka ko asaka yaji.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15752408









sharhai