Toasted vanilla cake

Safiyya sabo abubakar @Safsy
Yana da dadi ga saukin hada nayi shine munyi break fast da iyalina
Toasted vanilla cake
Yana da dadi ga saukin hada nayi shine munyi break fast da iyalina
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki fada kwanki ki buga Shi idan ya bugu sai ki zuba Suger ki cigaba da bugawa sai ki kawo oil dinki ki zuba da vanilla flavour dinki ki cigaba da bugawa sai ki zo ki hada fulawarki da baking powder
- 2
Sai ki zo kina zubawa fulawarki kina bugawa sai ki Dan zuba madara kadan kina cigaba da bugawa a haka har ki gama sai ki zo ki gasa Shi a toasted dinki shike nan kin gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15777280





sharhai