Caccanga (gero da wake)
Wannan abncin muna yinsa ne a da can baya lkcn muna yara mukanyi shi as abncin gayya idan zaayi biki ko suna a gidanku sai ka sayi cingam ka Kai gidan kawayenka ranar taro kowa zata zo da kwanonta da kudi in ta bada kudin gayya sai a zuba Mata nata.sweet old memories #oldschool

Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara gero a surfa a bushe a wanke ya tsane
- 2
A gyara wake a wanke a dora ruwa a tukunya a wuta a zuba wake in ya tafasa ya dan Yi laushi sai a zuba
geron da aka wanke a barshi ya tafasa sai a wanke Kamar yadda ake per boiling shinkafa sai a mayar wuta a saka ruwa da Dan gishiri kadan a mayardashi wuta ya karasa dahuwa - 3
A wanke latas da kayan hadinsa a yanka a ajiye a gefe.in ruwan caccangar ya tsotse sai a kwashe a soya manja da albasa.a ci dadi lapia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai