CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Awara da sauce din cabbage da minced meat
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Awara da sauce din cabbage da minced meat ainihin hoton girkin

Awara da sauce din cabbage da minced meat

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

#kadunaState Naci wannan hadin a gidan yayata ya min dadi sosai shi ne na gwada kuma yayi dadi sosai.

#kadunaState Naci wannan hadin a gidan yayata ya min dadi sosai shi ne na gwada kuma yayi dadi sosai.

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Awara
  • Minced meat
  • Cabbage
  • Jajjagen kayan miya(tarugu, tattasai,shambo)
  • Mai
  • Maggi da gishiri
  • Jajjagen chitta da garlic
  • Albasa
  • Spices
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki soya awararki a mai, seh ki yanka cabbage din ki da albasa.

    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki1 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki1 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Bayan kin soya awaran seh ki aje a gefe sannan ki dora tukunya kan wuta ki zuba mai kadan seh ki zuba minced meat dinki da kika nika da garlic kadan ki soya shi sama sama seh ki zuba albasa kadan ki aje sauran ki sa dandano da gishiri kadan da spices din ki.

    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki2 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki2 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan ya dan soyu kadan seh ki juye ki maida tukunyar kan wuta seh ki zuba mai kadan da albasa da ginger da garlic ki soya kadan.

    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki3 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki3 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Bayan ya dan soyu kadan seh ki zuba jajjagen kayan miya ki soya seh ki kara dandano da gishiri dai dai bukata sannan ki kawo minced meat din ki zuba akai ki juya sannan ki zuba cabbage ki dan kara ruwa kadan.

    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki4 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki4 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Ki bashi kamar minti biyu seh ki zuba soyayyen awaran ki juya ki rufe seh ki rage wutan ki bashi kamar minti uku seh ki sauke,aci lafiya.

    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki5 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki5 hoto
    Awara da sauce din cabbage da minced meatmatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar December 24, 2021 16:07
Kaduna State, Nigeria

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
December 26, 2021 14:01
@maryam1975 Matan nan ta iya tada na zaune tsaye wlh
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Awara Sauce Kabeji Nikakken Nama

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Egg and vegetable beef roll up
  2. Spaghetti da vegetables sauce
  3. Wainar filawa
  1. Wainar filawa
  2. Spaghetti da vegetables sauce
  3. Beef burrito
  4. Onion egg scramble
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15810748
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close