CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyar doya da kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyar doya da kwai ainihin hoton girkin

Soyayyar doya da kwai

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#Sokotostate Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast ga sauki wurinyi ga kuma dadi a abaki hardai doyar 😜😜

#Sokotostate Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast ga sauki wurinyi ga kuma dadi a abaki hardai doyar 😜😜

Kara karantawa

Soyayyar doya da kwai

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#Sokotostate Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast ga sauki wurinyi ga kuma dadi a abaki hardai doyar 😜😜

#Sokotostate Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast ga sauki wurinyi ga kuma dadi a abaki hardai doyar 😜😜

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Doya
  • Kwai
  • Mai
  • Yaji (tankwa)
  • Albasa
  • Magi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere doya na yanka tayi fele fele yadda zata suyo da kyau na kwanketa,nasa bagi da gishiri dai dai misali nasa cikin ruwan mai na soya.

  2. 2

    Na buge kwai nasa a roba na yanka albasa nasa magi sannan na buge na soya.

  3. 3

    Na zuba tankwa cikin turmi nasa magi na daka saboda doyan yayi dadinci.

    Soyayyar doya da kwaimatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar December 27, 2021 18:47

sharhai (7)

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
January 20, 2022 21:05
@maanees_kitchen har yawuna ya tsinke 🤤
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Doya Da Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gashashe kaza da kayan lambu
  2. Tuwon dawa da miyar Guro
  3. Chicken sauce
  4. Datun Shinkafa da Zogala
  5. Bandashe
  1. Danbu
  2. Datun Shinkafa da Zogala
  3. Gashashe kaza da kayan lambu
  4. Tuwon dawa da miyar Guro
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15828729
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close