CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun shinkafa da zogale
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun shinkafa da zogale ainihin hoton girkin

Dambun shinkafa da zogale

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Bauchi

Dambun shinkafa da zogale

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Bauchi
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30 minti
3 yawan abinchi
  • Barzazziyar shinkafa gwangwani 2
  • Zogale danye ko bushasshe
  • Mangyada
  • Gyada danya
  • Attaruhu da albasa
  • Maggi star da gishiri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30 minti
  1. 1

    Ki gyara shinkafa ki barzata ki tankade in tayi gari ki wanke tsakin da kyau

  2. 2

    Ki gyara zogalen ki cire kararen ki wanke ki Dora a wuta yayi tafasa daya ki sauke ki tsaneshi a mataci

  3. 3

    Ki dan daka gyadar ki kadan kadan don Kar tayi gari
    Ki yanka albasarki manyan yanka
    Ki gyara attaruhun ki ki jajjaga

  4. 4

    Ki dauko shinkafarki da Kika wanke ki zuba zogale da gyada da attaruhu da Maggi da gishiri ki juya sosai su hade cikinsu

    Dambun shinkafa da zogalematakin girki4 hoto
  5. 5

    Ki Dora tukunya a wuta da ruwa kadan a ciki ki Dora gittere (mataci ko colender) akai ki samu kuka ko tsaki ki jika ki nane tsakanin su saboda kar turirin ya fita sai ki kawo hadin dambunki ki juye a cikin gitteren ki rufe in ya turara zakiji ya fara qamshi sai ki bude ki zuba yankakkiyar albasarki ki rupe ya turara kadan sai ki sauke ki soya mangyada da albasa ki zuba akai ki gauraya aci dadi lapia

    Dambun shinkafa da zogalematakin girki5 hoto
    Dambun shinkafa da zogalematakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar January 21, 2022 11:28
Bauchi

sharhai (3)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
January 23, 2022 07:43
@Hafsatmah08 kayan dadi
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Shinkafa Moringa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Bread meatpie
  2. Yogo Fruta 🍓🍑
  3. Tuwon semo miyan alaiyaho
  4. Puf puf
  5. Sharba milk (Ruwan masoya)
  1. Pizza
  2. Bread meatpie
  3. Yogo Fruta 🍓🍑
  4. Puf puf
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15892446
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close