Datun bula da kabeji
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16002818
Dafarko Zaki yanka bularki yanda kikeso saiki yanka kabejin ki
Kidaka kuli kuli saiki saka kuli kulinki acikin bula ki motse da man gyada da Maggi
Saiki saka kabeji zakiji dadinshi aci Dadi lpy 😋
An kwafa!
More Recipes

sharhai