Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara waken soya a wanke a cire tsakuwa sannan a markada
- 2
A tace da rariya mai laushi amma kar a cika ruwa sai a dora a wuta
- 3
Inya kusa tafasa a zauna a wajen don kar y tafasa ya zube,inya tafasa sai a zuba ruwan tsami za'aga yana curewa waje daya
- 4
Inya hadu sai a kwashe a qaramin kwando a jira y tsantsame sai a yanka
- 5
A jiqa Maggi da gishiri sai a tsoma awaran a ciki a soya har sai ya soyu
- 6
Aci da yaji da cabbage
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16005795




sharhai (2)