Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade fulawarki a kwano
- 2
Kisaka maggi, curry, onga aciki
- 3
Idan kina son yaji ki jajjaga tarugu kiyanka albasa aciki
- 4
Kisaka ruwa kita juyawa, kwabin yayi ruwa ruwa amma ba ruwa salala ba
- 5
Kisa manja dan dai dai a frying pan sai kifara soyawa
- 6
Ana ci da yajin barkono da kuma albasa... aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16046278




sharhai (6)