Special cowlslow
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yanka cabbage dinki Siri Siri ki wanke sosai sai ki tsaneshi.
Ki gyara pine apple ki cire wajen bakin jikinta da wurin taurin sai ki yanka ta qanana - 2
Sai kiyi greating din carrot ki yanka cucumber gqanan kisa albasa da tomatir sai ki hada su waje daya da sauran kayan sai kisa Maggi da Zuma ko sugar sai kisa mayonnaise ki sa black papper ki juya sosai sai ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16052819




sharhai (4)