Dafadukan shinkafa

Asma'u Muhammad @Mamu01
Shinkafar hausa akwai dadi sosai haddai inka iya dafata# gargajiya
Dafadukan shinkafa
Shinkafar hausa akwai dadi sosai haddai inka iya dafata# gargajiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki gyara kayan miyanki ki kai nika amiki barxo
- 2
Saeki axa tunkunyarki kan wuta ki xuba manki in manki y soyuki soya kayan miyanki kisa magunanki da gishiri sannan ki tsaida ruwan da xasu isheki ki dafa shinkafar ki
- 3
Se kixo ki yanka alayyahunki da albasa me lawashi ki wanke ki gyara kifi ki hadesu waje guda
- 4
In ruwanki sun tafasa saiki wanke shinkafarki ki xuba
- 5
In shinkafarki ta kusa dahuwa saiki sa alayyahunki da kifi inta tsane saiki kwashe aci dadi lfy😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16067651









sharhai